Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke tukunya na xuba ruwa ya tafasa nayi per boiling rice na wanke na mayar for 5min na sauke
- 2
Na wanke tomato tareda onion da attarugu da cucumber na yanyanka
- 3
Na xuba mai a pan nasa albasa na dauko ingredients na xuba ya fara yi nasa maggi da spices nafasa eggs nasa nai mixing sosai 🍽️
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16643166




sharhai (2)