Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16680678

Zakisamu frynpan kisa botter kisa zugar kisa gishiri
Kisa ruwa kadan ki soya in yaye sai kisa masara ki soya zakiga zai fara fashewa
Sai ki rufe dagan in ya gama ki sauki kikara sugar
Kisa madara chikinan an gama
An kwafa!
More Recipes

sharhai