Meat pie

#Omn Old meat and new Wani sabo Wani Soho dama
Ina da Naman kazata ta Dade a fridge takai 3 month wlh na manta daci kota kota naji duba kayan Miya naga Leda naci to wann mine Asi Naman ne
Sai yanxu nasai fulawa da kayan hade nace Bara ye meat pie
Gaskiya Wanda akaye ajiya Akoi dade sosai sai naji Yama fi sabon gardi wlh Wanda yasan sirrin da ki cikin ajiyan kayan anfani ciki ajiyewa

Umarnin dafa abinci
- 1
Nadau fulawa nasa sugar nasa gishiri nasa kwai nasa baking powder nasa Madaran
- 2
Na mosa na dau botter nasa na Mosa ya hade da jikin sa na dau ruwan sanye na kwaba da ita
- 3
Nasa Afrige yaye sanye Nazo na murza na dau wann feeling Dina Ina zubawa Ina nadisa ar nagama sai na gasa
- 4
Na dauko Naman da ye blending. Na najuya sosai yaye sai na dauko carrot Irish korin tattasai Jan tattasai attarugu
- 5
Na suba nasoya sai nasa maggi onga Corry na mosa sosai ya hade
- 6
Nasa Ruwa na dauko ga rin fulawa ta na zuba na mosa na rufe yaye mintuna na sauki na
- 7
Da farko zaki samu Mai kadan kisa Albasa kisa Ginger garlic da kika jajjaga nasa cikin Mai nasoya kadan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai