CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Faten wake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Faten wake ainihin hoton girkin

Faten wake

Ummu Sumy MOha
Ummu Sumy MOha @Yufash12

ina son wake a abinci #wake

ina son wake a abinci #wake

Kara karantawa

Faten wake

Ummu Sumy MOha
Ummu Sumy MOha @Yufash12

ina son wake a abinci #wake

ina son wake a abinci #wake

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

4poeple
  • wake
  • man ja
  • cray fish niƙaƙƙe
  • kayan ɗanɗano da gishiri
  • tumatir,
  • tattasai,
  • tarugu,
  • albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke wakenki ko ki tafasa shi duk dai yadda kikeyi, sai ki zuba waken a tukunya ki zuba ruwa ya shanye kan waken ki barshi ya dahu sosai.

  2. 2

    Sai ki jajjaga kayan miyarki ki ajiye, idan wakenki ya dahu luguf sai ki ziba kayan miyanki ki barsu su dahu tare da rage karfin wutar, ki barsu su dahu na minti goma.

  3. 3

    Sai mu kawo cray fish din mu da manja da kayan ɗanɗano da dan gishiri kaɗan mu zuba mu juya, sai mu barshi na minti goma. sai mu sauke. faten waken mu yayi.

  4. 4

    Za a iya sa nama ko ganda ni dai yau haka nan nayishi babu ko daya. za kuma a iya cinsa da plaintain ko biredi.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Sumy MOha
Ummu Sumy MOha @Yufash12
rannar December 25, 2022 10:43
I love cooking
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
December 25, 2022 21:44
@Yufash12 bari na taho da bread Amma kin manta da tag na challenge din #wake
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Faten Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kosai
  2. Shinkafa da wake na musamman
  3. Dumame
  1. Toasted bread with egg
  2. Alalen wake da bandar kifi
  3. Shinkafa da wake na musamman
  4. Kosai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16695952
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close