Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki bare doya ki wanke kixuba a tukunya kidora a wuta ki zuba ruwa kisa gishiri d sugar
- 2
Bayan kinzuba ki barta ta dahu ki tace sai ki barta t huce ki kawo kwai ki fasa ki kawo albasa maggi terra da star ki zuba a kwan sai ki kada
- 3
Bayan kin kada ki kawo fulawarki ki na tsoma doyarki a kwai kina sakata a fulawa kina kara sata a kwai sai kisa a mai ki soya shine kwai yake kama doya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16700700






sharhai