Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu yam feraye ko yayyanka seki dora a wuta y dahu inyayi laushi seki sauke
- 2
Seki dauko turmi ki daka dayar yai laushi seki juye a rubber seki doko onion naki ki yanka kana na sekizuba kidoko tarugunki ki graeting kizuba ki doko maggi d curry kizuba ki juya ya juyu y hade jikinshi.
- 3
Seki making enshi into balls shape kmr yadda yake a picture se dauko kwai kifasa kidinga doko balls din dakikae making
- 4
Kina sawa cikin egg din seki zuba a mai me safi dama already kinriga kinzuba mai a wuta yai zafi erin process dinnanna zakinayi har kigama.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16729435







sharhai