#miya
Zaki barza wake sai ki wanke kisa akan wuta,ya nuna idan yanuna sai ki zuba kuma kayan hadinki ki barshi yayi ta tafasa idan yayi zakiji Yana kamshi sai ki dauko kukan ki ki kada
An kwafa!
More Recipes
sharhai (2)