Dambun masara da ramaq_<88

Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb
Naci nawa da mai da yaji amma zaku iya ci da sauce din tarugu da albasa
Dambun masara da ramaq_<88
Naci nawa da mai da yaji amma zaku iya ci da sauce din tarugu da albasa
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a zuba Barzon a ruwa a wanke shi har dussan ya fita duka asa a gwagwa ya tsane sosai
- 2
Sai ki daura ruwa a wuta abar shi ya tafasa sai asa gwagwa ko marfin tukunya zaki iya zuba barzon ki a buhu mai sharashara yadda zaiyi saukin juyawa kuma ya hana shi kanzo sai a girka a ciki abarshi kamar 40min
- 3
Bayan nan sai a juye a roba a saka jajjagen kayan miya,Maggi, curry spices, rama,lawashi, sai a mayar a buhu a mayaar tukunya ya kara dahuwa sai a juye a saka mai soyayye
- 4
Sai serving sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16736724



sharhai