Chips, fish fingers da soyaye kwai

#lunchbox Wana chips da fish fingers nakansiyesu nasa a freezer sabida yanada sawki shaani musaman inda na makara da safe to babu ishashe lokaci na fere dankali kawai sai nafito dashi na soya direct

Umarnin dafa abinci
- 1
Gashina, nakan dora oil kan wuta da zaran yayi zafi sai na zuba chips dina na soya
- 2
Na kwashe sai na dan babarda gishiri kadan akansa shikena, sana na soya kwai
- 3
Shi kuma fish fingers din kana iya soyawa ko ka gasa a oven, to gasa nawa nayi dan yayi sawri kami nagama soya chips din shima ya gasu
- 4
Shikena sai na dawko lunchbox nasa chips, eggs da fish fingers din na hada da drinks da chocolate
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (4)