CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Ogbono mai kubewa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Ogbono mai kubewa ainihin hoton girkin

Ogbono mai kubewa

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Ina yin wanan miyar neh mai kubewa saboda yana hana qamshim ogbono din fitowa sosai saboda bana san qamshin sabulun da yake yi

Ina yin wanan miyar neh mai kubewa saboda yana hana qamshim ogbono din fitowa sosai saboda bana san qamshin sabulun da yake yi

Kara karantawa

Ogbono mai kubewa

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Ina yin wanan miyar neh mai kubewa saboda yana hana qamshim ogbono din fitowa sosai saboda bana san qamshin sabulun da yake yi

Ina yin wanan miyar neh mai kubewa saboda yana hana qamshim ogbono din fitowa sosai saboda bana san qamshin sabulun da yake yi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Niqaqiyar ogbono
  • Danyar kubewa
  • Manja
  • Attarugu
  • Albasa
  • Garlic and ginger paste
  • Seasonings
  • Ganda
  • Nama
  • Busashen kifi
  • Stock fish
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tsaftace protein dinki tsaf kisa a tukunya da ruwa da labasa da Maggi da gishiri ki tafasa har ya nuna

    Ogbono mai kubewamatakin girki1 hoto
    Ogbono mai kubewamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki gyara ki wanke albasa da attarugunki ki niqa

    Ogbono mai kubewamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki kankare kou niqa kubewarki bayan kin tsaftace ta ki aje gefe

    Ogbono mai kubewamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Idan proteins din ki sun yi laushi sai ki cire kifin ki aje gefe saboda gudun ya dagargaje sai ki kawo garlic paste dasu attarugu kisa

    Ogbono mai kubewamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan ruwan ya janye saiki dan qara ki rufe kayan miyan ya dahu kaman na 5mins tare da sa seasonings dinki

  6. 6

    Sai ki kawo manjanki ki zuba tare da ogbono ki jujuya ki aje gefe

    Ogbono mai kubewamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Idan sanwan ki tagama haduwa sai ki sa kankarariya kou niqaqiyar kubewarki tare da wanan kwabin na manja da ogbono ki jujuya ki rufe makan na minti uku zuwa biyar su dahu.daganan sai ci

    Ogbono mai kubewamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Wanan miya akwai yauqi. Anaci da ko wani kalan swallow ni naci da semo

    Ogbono mai kubewamatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar February 13, 2023 10:21
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
February 13, 2023 22:34
😂🤣daman tana kamshin sabulu
yanzu zaki sa in dinga noticing
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Mai Kubewa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sponge Masa da miyar taushe
  2. Pepper chicken Mai carrot da antar kaji da kundun kaji
  3. Pasta salad
  4. Parfait fruit
  5. Sha ariyya jollof rice
  1. Gashin antar kaza a fryfan
  2. Pepper chicken Mai carrot da antar kaji da kundun kaji
  3. Sponge Masa da miyar taushe
  4. Parfait fruit
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16746254
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close