Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour, baking powder, baking soda, coco powder ki tankadesu wuri daya.
- 2
Sae ki zuba sugar,mai,Kwai,madara,vinegar,softener, flavor a roba ki juya sosae ki kawo dry ingredients dinki ki rika zubawa kadan kadan kina juyawa har ya hade Sannan ki zuba a pan ki gasa.
- 3
Ki kawo chocolate syrup ki zuba in ya huce
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16759583




sharhai