Sweet potatoes with egg sauce

Khadija Habibie @cook_37541917
#dandano..Wannan hadin Yana maganin kwadayin mareche😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke dankali saiki fereshi ki yanka yanda kike so
- 2
Saiki saka Mai idan yayi zafi saiki daukho ki saka gishiri kifara soyawa ki saka ruwa dakan achin Mai Dan dankalin yayi laushi har ki gama
- 3
Saiki daukho kwai ki saka Kita juyawa har yayi saiki saka kayan Dan dano dana qanshi ki juya
- 4
Har kwai din ya hade da kayan jajjagen idan yayi saiki sauke achi dadi lfy😋
- 5
Zaki yanka albasa ki saka a mai idan ta fara soyuwa ki saka jajjagen tattasai attarugu albasa ki Dan soyasu sama sama
- 6
Hadin nan zai gosar da family 😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16769445



sharhai (2)