Umarnin dafa abinci
- 1
Nagyara kayan miyana
Nayi nayi nika - 2
Nasamu tukunyana da daura a wuta,nasaka mai
Nasoya da Albasa
Nasaka kayan miyana
Nasoya sama sama - 3
Nakawo gyada nazuba
Nasaka ruwa daidai
Bayan gyadana ta dahu
Nasaka species
Nakawo zafkakken nama na, - 4
At last nasaka Alayyahu
Naci da tuwon shinkafa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16775855






sharhai