Da farko Zaki gyara zobo sai ki wanki sannan ki sa a wuta.
Sai ki zuba citta, kanufari, cinnamon,star anise da black pepper sannan ki bari shi ya tafasa for 15mins.
Sai ki sauki ki bar shi ya huce. Sai ki tace.
Sai kisa sugar sannan ki sa fridge yayi sanyi
An kwafa!
More Recipes
sharhai