Faten tsakin shinkafa

Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman
Faten tsakin shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a zuba mangyada da kayan Miya a soya sannan a tsaida sanwa
- 2
Asaka Maggi da gishiri daidai dandano,abari ya tafasa sannan a wanke tsakin shinkafan a zuba sai a gwauraya a rufe tukunyan
- 3
Bayan 20 mins a duba sai asaka ganyen alayyaho su dahu tare in yayi sai a sauqe. Aci lafiya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16792858



sharhai