Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke shinkafata nashanyashi yabushe sai nakai aka barza natankadeshi nafidda me laushin san
- 2
Nadaura ruwana akan uta nazuba mangyada na aciki da gishi daya tafa sai nasa barjejjen shinkafata na gauraya nabarshi ya nuna shikenan
- 3
Na nika gyata nasoya kayan miyata sai nasa tafasheshshen mamana aciki sai nasa gyadar aciki da maggi da gishiri shima nabarshi ya nuna shikenan sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16808650




sharhai