CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sauce din alayyaho da shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sauce din alayyaho da shinkafa ainihin hoton girkin

Sauce din alayyaho da shinkafa

Amina Ibrahim
Amina Ibrahim @meenah_HomeV

Sauce din alayyaho da shinkafa

Amina Ibrahim
Amina Ibrahim @meenah_HomeV
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr 30 mins
mutane 2 yawan
  • Shinkafa
  • Alayyaho
  • Albasa
  • Tattase da attaruhu kadan
  • Sinadaran dandano
  • Spices
  • Mangyada kadan
  • tafarnuwaCitta da
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr 30 mins
  1. 1

    Dafarko zaki parboiling shinkafa, seki dafata ta nuna

  2. 2

    Seki dauko frying pan kizuba mangyada kadan

  3. 3

    Seki zuba dakakkiyar citta da tafarnuwa

  4. 4

    Seki dauko jajjagen attaruhu da tattase kizuba

  5. 5

    Daganan seki zuba albasa ki juya

  6. 6

    Seki dauko alayyaho dakika wanke ki zuba

  7. 7

    Seki zuba sindarin dandano da spices

  8. 8

    Seki rufe tsawon minti biyu

    Sauce din alayyaho da shinkafamatakin girki8 hoto
  9. 9

    Kibarshi a rufe tsawon minti daya

    Sauce din alayyaho da shinkafamatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Amina Ibrahim
Amina Ibrahim @meenah_HomeV
rannar February 16, 2023 20:07

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sauce Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Burabusko da miyar gyada
  2. Cupcakes
  3. Asir din beetroot da lemon da carrot
  4. Fatan doya Mai ganyan parsley da yanciki
  5. Vegetables soup Mai koda da ganyan gargir da wake da shinkafa
  1. Cupcakes
  2. Asir din beetroot da lemon da carrot
  3. Fatan doya Mai ganyan parsley da yanciki
  4. Vegetables soup Mai koda da ganyan gargir da wake da shinkafa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16809466
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close