Wainar shinkafa

Aysha Little @cook_18230895
Ina son waina banda shinkafa fara nayi shawaran yi da normal shinkafa bayan trial nd error kuma sai tayi kyau
Wainar shinkafa
Ina son waina banda shinkafa fara nayi shawaran yi da normal shinkafa bayan trial nd error kuma sai tayi kyau
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shinkafa saiki jikata ta kwana, ina da sauran shikafa dafaffiya saina kara a kai na blending
- 2
Na saka baking powder da sugar da yeast da salt na barshi ya tashi saiki saka abin soya waina ki fara soyawa
- 3
Nayi ta farko ba flour sai bata tashi da kyau ba saina saka flour 1cup na barshi ya qara tashi na soya ta
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16828136

sharhai