Tamarind juice with water melon

Tamarind juice with water melon
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki nemo tamarind dinki ki dan zuba ruwa ki wanke haka datti y fita d particles din ciki su fita
- 2
Seki dauko tukunya ki zuba tamarind din ki doko ginger ki gogata seki diba kadan kisa a cikin tamarind din ki zuba ruwa kikunna wuta y tafasa.
- 3
Inya tafasa seki tace ki ajiye gefe ki dauko cucumber ki yayyanka kisa a blender kidauko water melon ki yayyanka kizuba cikin blender kiyi blending dinsu duka inyayi seki tace
- 4
Seki dauko tamarind din ki dauko wannan (cucumber d water melon din dakikai blending kikatace) kizuba cikin tamarind din kijuya
- 5
Seki dauko flavors dinki (tamarind,coconut and pineapple,strawberry flavors)ki zuba acikin tamarind din kikara juyawa Eu juyu sekizuba sugar kikara juyawa
- 6
Se ki dauko water melon kiyi chopping dinta in cubes form kizuba cikin tamarind din kizuba crushed ice KO cube ice.shikenan.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (2)