Gurasa Mai habbatusauda da kuli kuli da cucumbar da Albasa da tumatar

ummu tareeq @UMTR
Wannan gurasa tanada laushi da kayatarwa Masha Allah
Gurasa Mai habbatusauda da kuli kuli da cucumbar da Albasa da tumatar
Wannan gurasa tanada laushi da kayatarwa Masha Allah
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka
- 2
Zaki zuba fulawa Aroba da yis da gishiri da sugar ki juya da Mai kadan sannan kisa ruwa ki kwaba kaman kwabin fanke
- 3
Kirufe yatashi kaman haka
- 4
Sannan ki aza fryfan akan wuta ki shafa Mai sannan ki dinga diban kullun kina sawa afryfan da hannuki kaman haka
- 5
In yayi kijuya
- 6
Sannan ki ajiye awaje guda hatta ki gama sannan ki yanka kizuba kuli kuli da maggi da yaji da cucumbar da tumatar da Albasa da Mai Wanda ki kasoya kaman haka
- 7
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17023497














sharhai