Wainar wake da yaji

Wannan wainar waken tanadaga cikin abincicikan gargajiya na katsina zakuga ana daidata kafin azahar bayan angama Saida kosai ana karawa kullun kosai ruwa kadan sai asoyata da Mai kaman sinasir Masha Allah

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka kisurfa wake ki wanke
- 2
Sannan ki zuba ablandar ki markada da Albasa da tattasai da tafarnuwa yafi markadan kosai ruwa kizuba maggi gishiri da thyme kadan kijuya kama haka
- 3
Sannan ki aza fryfan akan wuta kisa Mai ki soya kaman sinasir ko wanar fulawa inyayi ki juya kaman haka
- 4
Haka zakiyi har ki gama kina ajiyewa awani flat
- 5
Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai