Steps
- 1
Zaki wanke soya beans ki rege
- 2
Gashi na wanke sai ki kai nika
- 3
Ga nika na sai kisa manja kadan ki xuba ruwa ki tace
- 4
Ga ruwan dana tace sai kisa akan wuta
- 5
Ga kayan miya nayi blending sai kisa tsami aciki
- 6
Ruwan ya fara tausa xaki rinka iban kayan miya kina sawa aciki
- 7
Gashi yana hadewa duk inda yake tausa xaki rinka sawa
- 8
Idan ruwan yayi haka toh ya gama hadewa sai kimu abin tata ki xuba aciki
- 9
Xaki daure kaman haka saboda ruwan ya tsane
- 10
Gashi na bude sai ki yayyanka yanda kike so
- 11
Sai kisamu Maggie da salt ki hada su guri daya ki rinka bar badawa akai kina yayyafa ruwa
- 12
Na gama sa Maggie xaki iya soyawa da egg
- 13
Amma ga nawa bansa egg ba kawai na soya haka ne
- 14
Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Mrs Ahmadyapeco
-

aysherhbasheer
-

Mrs Ahmadyapeco
-

Anita
-

Mumeena's Kitchen -

Rae
-

rukayya habib
-

kareemah kaoje
-

Fried rice, fried chicken and coeslow
leemerhhskitchen





















Comments