Yanda zaki busar da lawashi
Steps
- 1
Dafarko zaki zamu lawashinki
- 2
Sai ki yayyanka,sannan kisa cikin turmi kidan dakashi kadan
- 3
Sai ki samu bakar leda kisashi ciki sai ki kulle ya kwana over a night
- 4
Sai ki budeshi da safe kinga kalar da yayi
- 5
Sai ki shanyashi a tray ya bushe amma ba acikin ranaba acikin inuwa
- 6
Zakiga ya bushe a green dinshi batareda ya chenza kalaba. Kina iya amfani dashi acikin abinci
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Ilovetocookrecipes -

Madhumita Bishnu
-

Dorce Kim
-

Instant No-Gas Sweet Recipe | 5-Minute Delicious Indian Mithai
Padmini Venkatesan
-

Rose & Pistachio Almond Ladoo Flowers
Rekha Bapodra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Alan Bacho
-

Ameya Bhat
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

Samira Abubakar
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

Samira Abubakar
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

Samira Abubakar
-

Maryam Ahmad
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6469523












Comments