Mouth watery irish potatoe
Oh yum
Steps
- 1
Da farko zaki fere dankali ki wanke ki daura a wuta ki bar shi ya nuna amma kar ya nune
- 2
Idan yayi sai ki soya shi ki ajiye shi a gefe
- 3
Ki samu naman ragon ki da dan dama kamar kilo daya haka ki wanke kisa spices ki tafasa ki soya shi ya soyu mai kyau
- 4
Ki jajjaga attaruhu da dan dama da albasa ki daura tukunya a wuta ki zuba mai kaman one cooking spoon sai ki yanka albasa round a cikin man idan yayi transparent sai ki zuba kayan miyan ki soya shi idan ya soyu sai ki zuba maggi,curry da spices sai ki xuba dankalin ki gauraya shi ki zuba nama ki gauraya sai ki yan ka parsley ki zuba ki bar shi ya turara.ready to serve
- 5

Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

Chicken in a mushroom and tarragon sauce
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Rushaf_tasty_bites
-

Maryam Alhaji Garba
-

Rushaf_tasty_bites
-

hanys cake and more
-

Jamila Ibrahim Tunau
-

ummusulaim Muhammad kabir
-

Home made Akara(beans cake) with custard. #Abuja
Abjm Julozkey (31)
-

Madhu Taneja
-

Tessy mordi Abjmoms

Comments