Tuwo da miyan kuka
Garkiya ina son miyan kuka sosai a rayuwata😁
Steps
- 1
Da farko na hura wuta nasa tukunya nasa ruwa ciki sai na sa maigyada kadan a ruwan saboda yamun ruwa y tafasa na dibo semovita na damashi yarda xe isheni nayi rude na mosashi sosai sai na rufeshi kamar minti 15 haka sai na kawo sauran semovita na tukeshi amma ban yishi yayi karfiba sosai saboda banason tuwo da karfi aci dadi lfy😋😋😋😋😋
- 2
Miyan kuka da farko na soya manja sai nasa mishi kayan miyan da na dakashi dasu dandawa dedai na tafasa nama sai na juye akan ruwan miyan yaci gaba da nuna y kafe na kawo kuka na kadashi shikenan😋😋💃💃
Similar Recipes
More Recipes
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Burfi
Ramaben Joshi
-

Raybornc
-

CoolJewel
-

LexiiMueller
-

ldscorpio1
-

Chef Mommy Nessa
-

Rosy Sethi
-

Dum Aloo curry (Saatvic curry)
Shikha Yashu Jethi
-

Spaghetti beans jollof wit fish
Afreeda's_Bakery
-

Shikha Yashu Jethi
-

Soyayyen dankalin hausa da shayi
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mulunga Alukwe
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Neelu B.
-

Daxa Parmar
-

Rebecca






Comments (2)