Faten dankali da busashshen kifi da ogu leaf

Steps
- 1
Da farko na fere dankali na raba shi gda biyu na wanke na zuba a tukunya nasa ruwa sannan nasa gishiri na dora a wuta na barshi har saida ya kusa nuna sannan na tsane
- 2
Na zuba oil a tukunya na dora akan wuta na jajjaga tafarnuwa na zuba sai da yafara soyuwa na yanka albasa na zuba da yawa sannan nasa jajjagen su tattasai na soya na zuba rose merry da black pp sannan na zuba kifina da na gyaran shi sannan na zuba ogu leaf dana yanka na wanke sai na zuba seasonings ma soya nasa ruwa kadan na rufe
- 3
Da ya tafasa na zuba dankalin na gauraya na bashi kamar minti goma yayi shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Wagashi "Domyouji" : A Well-known Japanese Mochi sweet
Yu-Art Kichijoji
-

skunkmonkey101
-

Healthy and tasty paneer nuggets (without maida)
Dharsh Dharshini
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mum Anwar's Kitchen
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Anjana Sahil Manchanda
-

Tender coconut and pomegranate cheesy pulao
Lekha Toraskar
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Vidita Bhatia
-

Mukti Sahay








Comments (2)