Macaroni mai zogala
firdausy hassan @cook_14135168
#sahurrecipecontest. Nayi wannan abincinne saboda sahur,alokacin sahur banason cin abu mai nauyi,nasaka zogale aciki kuma tayi matukar dadi
Macaroni mai zogala
#sahurrecipecontest. Nayi wannan abincinne saboda sahur,alokacin sahur banason cin abu mai nauyi,nasaka zogale aciki kuma tayi matukar dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jajjaga tarugu da tattasai sai ki zuba cikin tukunya kisa ruwa. Sannan kisa kayan dandano da kuma mai saiki rufe tukunyar kibarshi ya tafasa
- 2
Bayan ya tafasa saiki zuba zogala tareda macaroni su dahu tare
- 3
Bayan ruwan sun kusa tsanewa saiki zuba albasa kibarta ta dan dahu kadan
- 4
Sai ki kwashe ki zuba domin aci da iyali
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8664723

sharhai