Alala mae kwae a saman

Alala nada dadi sosae musamman da kunu a lokacin azumi ko lokacin breakfast❤👌
Alala mae kwae a saman
Alala nada dadi sosae musamman da kunu a lokacin azumi ko lokacin breakfast❤👌
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki gyara wakenki ki wanke tass kamar zakiyi kosae,saeki saka attaruhu,tattasae da albasa ki saka a blender ki markada sosae yayi laushi...
- 2
Bayan ya markadu saeki juye a kwano mae dan girma,ki fasa kwae daya kisa curry,thyme, sinadarin kamshi da gishiri...
- 3
Kisa ajinomoto,onga da sinadarin dandano....
- 4
Kisa manja da kika hada da mankuli ki juya sosae sannan kisa kifinki da kika gyara kika cire kayar tass...
- 5
Saeki shafa manja a gwangwanayen da zaki amfani ki zuba kullin kisa a steamer kiyi steaming dinsa for 10mins...
- 6
Ki fasa kwanki guda biyu a kwano daban kisa green da red bell pepper da kika yanka da albasa ki kada,sannan kisa a saman kowane alala kamar hka...
- 7
Ki kara steaming dinshi for 10mins toh lokacin y dahu completely.
- 8
Alhamdulillah done...💃💃
- 9
Yna da dadi sosae da kowane irin kunu koma hkansa😍❤
Similar Recipes
More Recipes


























sharhai