Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki bare kwakwar ki sai ki kankare bayan bayan nan sai ki yankata kana kana kisa a blander kisa ruwa ki markada idan ya markadu sai kisa rariya ki tace
- 2
Sai ki kawo madara da suger da flavour kisa ki motsa koh ina ya samu zaki iya saka kankara koh ki saka a fridge yayi sanyi asha
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8951083




sharhai