Kunun-Aya(Gyara da kanki 3)
Sadaukarwa ga dukkan mata.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke ayarki,ki tsince tsakuwa(riga)ki jiqa ta a ruwa ta kwana har tayi laushi ta kumburo.
- 2
Ki samu danyar citta ki wanke ki yanka a kai ki markada.
- 3
Ki tace dusar ki zubar ki kara sikari da madarar ruwa dan karin dadi da lfy.
- 4
Wanan hadin na gyaran mata ne dan karin ni'ima da ruwa a jikin mace.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9139835









sharhai (2)