Faten dankali

Maryam Sa'id @cook_16455702
#sokotostate#
Abinci sallah da nayi mussaman saboda sisters Dina.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke arish na fere ki yanka kanana in cube, saiki wanke kayan Miya tattasai, tarugu, albsa da tafarnuwa kisa a blender ki nika, ki Dora tukunyya a wuta ki zuba Mai ki soya kayan Miya kizuba arish kisa ruwan tafasar nama ki Dan Kara ruwa ki zuba Maggi,da curry kisa tafasashen namanki, ki barshi ya dahu saiki bare kwai ki zuba. Aci Dadi lafiya😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9165580



sharhai