Cabbage sauce da shinkafa#chef Suad#Adamawa

Saidu Samira @cook_16668350
Cabbage sauce da shinkafa#chef Suad#Adamawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko dai zaki yanka dukan kayan haddi dogo dogo
- 2
Sai ka dau kaza din da aka yanka sai asa mishi maggi da mai kadan sai ayi mixing a kwanu a ajiye shi na minti biyar
- 3
Sai a daura tukunya awuta idan yayi zafi sai a juye wannan kaza din aciki a soya har sai ruwan jiki ya kare ya fara yin brown sai sauke a ajiye
- 4
Sai a du tukunya as a huta in yayi zafi sai a saka mai in yayi zafi asaka garlic da albasa a soya bazata soyu sosai ba
- 5
Sai asaka cabbagi da wannan kaza din sai soya na mintu biyu don kar yanuna sosai
- 6
Sai asaka attarugu da carrot da maggi a soya na minti biyu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9377871



sharhai