CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Waina.masa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Waina.masa ainihin hoton girkin

Waina.masa

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

ina son masa sosai.musamma indan na hada da farfesu..

ina son masa sosai.musamma indan na hada da farfesu..

Kara karantawa

Waina.masa

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

ina son masa sosai.musamma indan na hada da farfesu..

ina son masa sosai.musamma indan na hada da farfesu..

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 7shinkafa gwagwani
  • yeast cokali biyu
  • albasa
  • suga
  • gishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki gyara shinkafar ki sai ki diba rabin gwagwani ki dafa.sai ki wanke sauran ki saka a roba,indan ta dahu sai ki hada da sauran shinkafa ki yanka albasa ki zuba yeast.ki juya sosai sai ki bada a nika mike.

    Waina.masamatakin girki1 hoto
    Waina.masamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Indan aka nika sai ki juya sosai ki zuba suga ki rufe ki barshi na awa daya a waje mai dumi.inda ya tashi sai ki dauka ki zuba gishir kadan indan yayi kauri ki kara ruwa sai ki soya.

    Waina.masamatakin girki2 hoto
    Waina.masamatakin girki2 hoto
    Waina.masamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Zaki iya hadawa da farfesu ki niyyar alyahu ko yaji.dadi baa maganan

    Waina.masamatakin girki3 hoto
    Waina.masamatakin girki3 hoto
    Waina.masamatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
rannar July 15, 2019 22:52
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Wainar Masa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Colourful ice pops
  2. Moi moi 2
  3. Alala
  4. Gireba
  5. Farar shinkafa Mai Albasa
  1. Colourful ice pops
  2. Gireba
  3. Farfesun bindin sa
  4. Cincin mai madara
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9744523
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close