Gasashen biredi
Maryam Kabir Moyi @Maryam898911
Wannan yana da sauki musamman idan baka da tosta abun gashe saikiyi haka aci lapia gadadi gasauki😋😋
Gasashen biredi
Wannan yana da sauki musamman idan baka da tosta abun gashe saikiyi haka aci lapia gadadi gasauki😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamu yankan biredinki guda biyu kishafawa dayan butter
- 2
Ki jajjaga tattasanki da albasa da tarugu kidan soyasu kadan da mai karkisaka ruwa
- 3
Saiki dauko dayan baren biredinki kishafa mai wannan kayan miyar soyayyu
- 4
Sai ki fasa kwai a wata roba ki hade wadan nan buredin guda biyu wuri daya sai ki yanka shi kaman triangle
- 5
Kisaka butter a pan dinki sai ki dan sa wuta kadan kigasa idan dayan gefen yayi sai ki juya dayan gefen
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9787873





sharhai