Pepper soup na cow tail 😋

Maryam Abubakar @maryam_3445
Wannan pepper soup in ba sai an bada labari ba saboda dadin shi bai misaltuwa
Pepper soup na cow tail 😋
Wannan pepper soup in ba sai an bada labari ba saboda dadin shi bai misaltuwa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gyara cow tail inki sosae ki wanke shi
- 2
Sai ki daura a wuta ki tafasa bayan kin tafasa sai ki zubda ruwan ki kara wanke shi sosai
- 3
Bayan kin gama wanke shi sai ki gyara tarugu,tattasae,albasa ki jajjaga
- 4
Sai ki maida naman ki a tukunya,ki zuba kayan miyan da kika gyara ki zuba maggi gishiri,spices,sai ki saka ruwa wadatacce yarda naman ki zaiyi laushi sosae sai ki barshi a wuta ya dahu sosae
- 5
Idan ya dahu zaki ga yayi laushi sosae sai a sauke a zuzzuba
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9858002



sharhai