Next level fried rice 2

Ina son shinkafa sosae😍shi isah koda yaushe nake kayatata da kayan lambu masu kara lfy da amfani a jiki..😍😋🍷
Next level fried rice 2
Ina son shinkafa sosae😍shi isah koda yaushe nake kayatata da kayan lambu masu kara lfy da amfani a jiki..😍😋🍷
Umarnin dafa abinci
- 1
Nan ga abubuwan bukatarmu kamar hka;k ki
- 2
Ki zuba oil dinki a pan yayi zafi kadan hka(nayi amfani da wanda na soya kaza)sannan kisa albasarki ki soya sama sama...
- 3
Saeki zuba attaruhu da kika jajjagah da tafarnuwa da danyar cittah ki soya sama sama...
- 4
Saeki saka ganyen curry ki juya.kisa sinadarin dandano da sinadarin kamshi ki juya...
- 5
Saeki zuba (ruwan nama)idan babu kisa ruwa kadan,kisa carrot dinki...
- 6
Ki zuba perboiled rice dinki da dark soy sauce ki juya sosae har sae komae y hade...
- 7
Ki zuba green beans,sweetcorn da baby corn ki juya sosae komae y hade...
- 8
Kisa ja da koran tattasae da zaitun (black olives)asaman sannan ki rufe ta turarah for 5mins hka @low heat.
- 9
Alhamdulillah mun gama NEXT LEVEL FRIED RICE dinmu💃💃
- 10
🍷🍷🍷
Similar Recipes
More Recipes























sharhai (3)