Kayan miya • Nama • Alayyahu+yakuwa • Gyadar kunu(markadaddiya) • Albasa ki raba gida 2 rabi kiyayyanka da girma rabin kuma kanana • .thyme,magi,gishiri • daddawa yar kadan. Cray fish • mai da manja • Romo • tafarnuwa
FULAWA • yeast=1 1/2tea spn • butter • sugar=3tablespoon • gishiri • madara=4 table spoon sai ki dama • Hadin nama irin hadin meat pie • cucumber=slize • salak=sala sala • circle cutter ko kofi