Shinkafa da wake

ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
shinkafa da wake favourite dina kenan a gsky inason sa dayawa dan bana gajiya dashi
Shinkafa da wake
shinkafa da wake favourite dina kenan a gsky inason sa dayawa dan bana gajiya dashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa ruwanki aka wuta yatafaso kiwanke wakenki kizuba yadahu seaki wanke shinkafarki kizuba idan ta dahu ki wanke ki turara
- 2
Ki gyara salad dinki da cucumber ki wanke kisa a matsani ya tsane ki dakko left over farfesunki(kwanan nan farfesu) ki dumama seaki zuba shinkafarki a plate kiawo mai da maggi da yaji kisa kikawo salad da cucumber dinki ki yanka lemun tsami kici dashi aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10002219



sharhai