Lemun goba

karima's Kitchen
karima's Kitchen @karima000100
Kano

Wannan juice yana da dadi da saukin yi kuma yana da sinadirai masu kara lfy.

Lemun goba

Masu dafa abinci 11 suna shirin yin wannan

Wannan juice yana da dadi da saukin yi kuma yana da sinadirai masu kara lfy.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Goba manya guda shida
  2. Sugar rabin kofi
  3. Citta danya daidai gwargwado
  4. Ruwan lemon tsami babban cokali hudu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu guava dinki danye ki wankesu da ruwa mai kyau sai ki fere bayan ki yanka kanana ki zuba a blender.sai ki kankare bayan citta ki daurayeta ki yanka kanana ki zuba a blender din ki zuba ruwa kiyi blending sai ki tace a mazubi mai kyau.

  2. 2

    Sai ki zuba sugar da lemon tsamin ki jujjuya kisa kankara in kinaso ko ki ajiye a fridge ya dan yi sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
karima's Kitchen
karima's Kitchen @karima000100
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes