Zobo
Fatima Muhammad @fatimazarah001
Nayi wannan lemon don zanyi baqi koma sunce sunason na musu zobo
Zobo
Nayi wannan lemon don zanyi baqi koma sunce sunason na musu zobo
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki gyara zobon ki ki wanke shi Mai kyau, saiki daura shi akan wuta, ki zuba dakakkiyar chitta da kanunfari
- 2
Idan ya tafasa Sai saukeshi ya huce.
- 3
Idan ya huce ki samu robanki Mai tsafta ki tache shi.ki zuba kayan hadin ki, ki Dan sa kanwa kadan Dan ya dauke tsamin zobon.
- 4
Saiki samu lemon tsami ki matse shi ruwan kawai akeso Sai ki zuba a cikin zobon ki.
- 5
Asha Dadi lfy 😋😋😋 Wanda ta gwada zata bani lbr
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15686446









sharhai