Crispy chicken burger

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana burger yayi dadi kuma family na suji dadinsa sosai

Tura

Kayan aiki

  1. 500chicken breast
  2. 4burger bread
  3. Lettuce
  4. Onions
  5. Tomatoe
  6. Cucumber
  7. Mayonnaise
  8. Ketchup
  9. Sweet chilli sauce
  10. Curry and thyme
  11. Garlic and ginger powder
  12. Cumin and coriander powder
  13. Dry Peper powder
  14. Maggi
  15. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu chicken breast dinki ki rabasu ta biyu ama da fadi yadan kike gani a picture sai kisa ginger powder, garlic powder, cumin, coriander powder, curry, thyme, peper,maggi sana sai zuba ruwa madara ki hadesu Sosai ki rufe ki barshi ma 2h

  2. 2

    Bayan 2 h sai na zuba flour a bowl nasa curry, peper, thyme, coriander powder, garlic and ginger powder na dawko nama nasa aciki flour din yadan kike gani a picture din

  3. 3

    Sai na soya a oil in medium low heat

  4. 4

    Na dawko karami bowl na hada mayonnaise, ketchup, sweet chilli nasa maggi da yaji na hadesu sosai, na dawko pan na dora kan wuta na gasa burger bread din

  5. 5

    Da bread din ya gasu yadan nakeso sai na cireshi na fara zuba hadi mayonnaise a kanshi sana nasa lettuce, cucumber, tomato, na dawko nama na dora a kanshi

  6. 6

    NASA onion na kara sa lettuce da zuba hadin mayonnaise a kanshi

  7. 7

    Na dawko murfi bread din na dora a kanshi shikena

  8. 8

    Gashina sai na soya chips muka hada dashi yayi dadi sosai 😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (9)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@jaafar wato duk lungun ta da kwadayi Matan nan ta sani😂

Similar Recipes