Fried sweet potatoes and sauce

Ammie_ibbi's kitchen @Maryam_GI
Fried sweet potatoes and sauce
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki fere dankalinki ki yankashi yadda kikeso seki dan Barbara mishi gishiri kadan ki soyashi ki ajiye a gefe
- 2
Seki samo pan din ki,kizuba mai daidai misali kiyanka albasa kisa a ciki yafara soyuwa
- 3
Ki jajjaga taruhunki in albasan yafara seki zuba a ciki ki garwaya su ki kawo dandanon ki dasu curry ki zuba zakiji kamshin sauce ya garwaye ko ina
- 4
In komai yayi seki kawo dankalinki da kika soya kika barshi a gefe seki zuba akai ki jujjuyashi amma a hankali dan karya kakkarye in ko ina yasamu sauce din seki sauke shi aci da tea koh juice.Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15773468






sharhai