Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka awara yadda kikeson girmanshi. Sai zuba gishiri da ajino moto ki garwaye ki yayyafa ruwa kadan. Ki aza mai a kaskon suya ki soya.
- 2
Ki jajjaga attarugu, ki yanka albasa, ki yanka kabeji. Kisa mai kadan a wuta ki zuba albasa idan tayi laushi kisa attarugu idan ya Fara soyuwa sai kisa curry da mixpy ki zuba lawashi ki motse sai ki kashe wuta kisa kabeji ki 1ara motsewa.
- 3
Sai ki hade da soyayyar awara...Aci lhy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15773463




sharhai (4)