Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15787010

A gurza kwakwa da abun gurza Adan soyata kadan a kwashe
A zuba Madara da fulawa kadan
Azuba kwakwa akai a zuba sugar a saka ruwa akwaba yayi yadda zai mulmulu
A mulmula gaba daya
A aza mai kan wuta idan yayi yafi a zuba akai a soya
An kwafa!
More Recipes

sharhai