Kayan aiki

  1. 8potatoes
  2. 6eggs
  3. 1onion
  4. 1attarugu peper
  5. 2garlic
  6. 1tablespoon crayfish
  7. 1tablespoon curry
  8. 2maggi
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali (potatoes) ki wanke ki yanka ki zuba ruwa ki dora kan wuta ki barshi ya nuna yayi tawshi sosai sana ki tsane ruwa ki barshi ya huce sai kiyi mashed dinsa

  2. 2

    Kisa jajage onion, attarugu peper, garlic kisa crayfish, curry, maggi da kwai inda kinada kifi ko nama duk kuna iya sawa

  3. 3

    Kisa oil ki hadesu sosai sai ki turara kamar yadan akeyi alale ko kuma ki zuba aciki leda

  4. 4

    Gashina ya nuna

  5. 5

    Ko kuma inda kinaso sai kisa a oven

  6. 6

    Sai kici da duk sauce din da kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes