Masa da Sugar

Iklimatu Umar Adamu @iklimatu1
#TEAMBAUCHI.
#OLDSCHOOL
Masa da sugar akwai dadi Muna Yara munfi sonta haka.
Masa da Sugar
#TEAMBAUCHI.
#OLDSCHOOL
Masa da sugar akwai dadi Muna Yara munfi sonta haka.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Debi shinkafar kadan a hannu kidafa kamar tuwo, seki bari yayi sanyi, bayan kin gyara sauran kin wanke seki hada da me tuwon kikai markade
- 2
Bayan an markada, nabari ya kwana. Da safe nasa yeast kadan da salt da sugar, lokacin soyawa na sa baking powder kadan
- 3
Nasa tanda a wuta da Mai ciki se soyawa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15802832



sharhai (4)