Kayan aiki

  1. 1 cupgranola
  2. 1 cupred and green grapes
  3. 1apple
  4. 1banana
  5. 4dates
  6. 2 cupyoghurt
  7. 2tablespoons honey

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanka fruits dinki kanana, sai ki samu bowl ki zuba yoghurt da zuma

  2. 2

    Sana ki zuba fruits da granola dinki ki hadesu sosai shikena inda kinaso sai kisa a fridge yayi sanyi

  3. 3

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes