Hadin garin dan wake

hafsat wasagu @Wasagu03
Wannan hadin idan kika iya yar uwa baki ba sayen garin dan wake😁
Zama ki iya yi kina saedawa #teamsokoto
Hadin garin dan wake
Wannan hadin idan kika iya yar uwa baki ba sayen garin dan wake😁
Zama ki iya yi kina saedawa #teamsokoto
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gada abubuwan buqatanki:-wake m,Alkama da Alabo sae kikai babbsn injin aniqamiki
- 2
In an kawo sae ki tankadeshi kikawo fulawanki ki tankadeshi shima,sae ki gadesu guri daya ki motse
- 3
Ki dibi Wanda zakiyi amfani dashi ki sakamai farin maggie,gishiri,kuka ki motse sae ki jika kanwa ki zuba
- 4
NOTE:-Idan kinaso Zaki iya nikoshi da kanwa inkin dawo gida ki saka kuka da farin Maggie da gishiri sae ki adanashi cikin roba kina amfani d abinki in buqatar hakan y tashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15818076





sharhai (5)