Doya guda • Kirjin kaza daidai bukata • Mai kufi guda • Maggi • Curry,thyme,garin tafarnuwa,garin Albasa Rabin karamin • Albasa • Ganyan jarjir • Ruwa daidai bukata • Rose merry, shammar Rabin karamin • Bay leave2 • Citta Rabin karamin • Papprika Rabin