Chicken sauce

Iklimatu Umar Adamu @iklimatu1
Inada baqi narasa me zanyi as breakfast, shine na yi wannan dabarar da boiled yam.
Chicken sauce
Inada baqi narasa me zanyi as breakfast, shine na yi wannan dabarar da boiled yam.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na yanka Naman na wankeshi nayi Marinating dinshi da garlic 🧄, cloves, ginger and gyadar Miya Dana daka. Sena daura a wuta yatsame ruwanshi sena sa oil aciki na Dan juya yadan chanza kala
- 2
Nasa pepper 🌶️ ciki nadan juya, nasa ruwa dede yadda nakeson quantity din, nakawo 🧅 Dana yanka da carrot 🥕 da ganyen albasa nasa narufe yadanyi minti biyar. Daman na fasa eggs🥚dina nasa mishi Curry masala na whisking dinshi sena zuba da su maggi nadama flour kadan nasa yadan daure shi. Yadan tafasa na sauqe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15827608



sharhai (5)